Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
June 18, 2020Dandalin Matasa; 18.06.2020Ko kun san ta wacce hanya matasan Kamaru ke bayar da gudnmawarsu wajen yakar annobar cutar coronavirus? Shirin Dandalin Matasa ya yi karin haske....more10minPlay
June 18, 2020Himma dai Matasa: Matashin makeriSa'idu Abubakar wani matashin makeri ne da bayan kammala karatunsa na boko ya zamanantar da sana'ar kira, inda ya shahara wajen kera na'urorin injinan manya da kanan masana'antu....more3minPlay
June 11, 2020Darasin Rayuwa bisa hanyoyin da coronavirus ta dakile burin matasaShirin na farko na Darasin Rayuwa ya duba yadda annobar cutar coronavirus ta dakile burin matasa na samun ci-gaba a rayuwa samakaon matakan da aka dauka na hana yaduwar cutar....more14minPlay
June 04, 2020Dandalin Matasa: 28.05.2020A jihar Borno matasa da dama sun rungumi yin kanana da manyan sana’o’i domin samun na sawa a bakin salati duk da matsalolin tsaro da ake fuskanta a wasu sassan jihar. Lamarin da ake ganin zai taimaka wajen rage ayyukan ta’addanci da sauran ayyukan bata gari tsakanin matasa....more10minPlay
June 03, 2020HdM: Matashi mai sana'ar rini a NajeriyaA birnin Sakkwaton Najeriya wani matashi mai suna Umar Adamu ya rungumi sana'ar rini bayan da ya kammala karatunsa a Jami'ar jihar tasu ba tare da samun aikin ba....more3minPlay
May 28, 2020Matashiya mai sana'ar gwanjoWata matashiya a Jihar Katsinan Najeriya ta rungumi sana'a sayar da kayan gwajo na tufafi domin dogaro da kai bayan da ta kasa samun aiki bayan kammala karatunta a Jami'ar Jihar Katsina....more3minPlay
May 14, 2020Dandalin Matasa: 14.05.2020Ko kun san irin rawar da matasa masu sarauta a masarautar Kano ke takawa a fannonin rayuwa? Ku biyo mu cikin shirin....more10minPlay
May 13, 2020Matashiya mai sana'ar waka a KadunaWata matashiya a jihar Kaduna mai suna Fatima Ibrahim Kahlil da ake wa lakani da Fatin Najeriya, ta rungumi sana'ar waka domin wayar da kan iyaye mata su daina tura 'ya'yansu wasu kasashe ko kuma birane domin aikatau....more3minPlay
May 07, 2020Dandalin Matasa: 07.05.2020Matasan malamai sun yi nisa wajen yin amfani da kafafen sada zumunta na zamani domin fadakar da al'umma. Shin ko me ya janyo hakan? Bayani na tafe cikin shirinmu na Dandalin Matasa...more10minPlay
May 06, 2020Himma dai Matasa: Mace mai kayan kwalamMalama Khadija Muhammad Gwani wata matashiya ce a Gombe da ta ajiye takardar shaidar kammala karatunta na digiri ta kuma rungumi sana'ar yin kuli-kuli da sauran kayan makulashe....more3minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.