Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
March 18, 2020Matashiya mai sana'ar kwalliya a makarantaWata Matashiya a jihar Katsina da ke karatun Jami'a ta kama sana'ar yi wa mata kwalliya a makaranta don dogaro da kanta da kuma daukewa iyayenta dawainiyar makaranta....more3minPlay
March 05, 2020Shirin Dandalin Matasa: 05.03.2020Ko kun san irin matsalolin da kafar sada zumunta ta Facebook ke haifarwa ga matasan kasar Côte d' Ivoire? Ku biyo mu cikin Shirin Dandalin Matasa na wannan makon....more10minPlay
March 04, 2020Kaduna: Matashi da ke horar da manomaWani matashi a jihar Kadunan Najeriya ya tashi tsaye domin bai wa manoma horo kan inganta amfanin da suke nomawa da kuma daukar matakan kariya kan sauyin yanayi....more3minPlay
February 27, 2020Dandalin Matasa: Makon Social Media a LegasSaboda tasirin shafukan sada zumunta ne musamman tsakanin matasa, shirin ya karkata akalarsa kan makon shafukan sadarwar da aka bude a birnin Legas da ke kudancin Najeriya....more11minPlay
February 26, 2020Botswana: Shigar da mata cikin sana'ar tuka jirgin samaA kasar Botswana wata matashiya ta bullo da tsarin da zai kara wa mata azama wurin shiga a dama da su a fannin tuka jirgin sama....more3minPlay
January 23, 2020Dandalin Matasa: Karancin wurin motsa jikiA Jamhuriyar Niger hukumomi sun dukufa farfado da tsare-tsaren domin inganta jin dadin rayuwar matasan. Karanci ko rashin wuraren shakatawa da motsa jiki na daga cikin abubuwan da ke ciwa matasan tuwo a kwarya....more10minPlay
January 16, 2020Shirin Dandalin Matasa: 16.01.2020Ko kun san tunanin matasa kan yakin basasar Najeriya ko kuma yakin Biafra? Ku biyo mu a cikin shirin Dandalin Matasa, shekaru 50 bayan kammala yakin....more10minPlay
January 09, 2020Dandalin Matasa: Zaman majalisa ko dakaliAna danganta wannan zaman majalisa da rashin aikin yi da ya yi yawa tsakanin matasa, sai dai wasu na masu ra'ayin cewa kamata ya yi matasan kan su, su tashi haikan wajen cire wa kansu kitse daga wuta....more10minPlay
January 08, 2020Abuja: Mace mai sana'ar kanikanciJoyce Longtang Daser matashiya ce da ta rungumi sana'ar kanikanci a Abuja har ma tana da ‘yan mata 30 da ke koyon sana’ar karkashinta....more3minPlay
December 19, 2019Shirin Himma dai matasa(18-12-19)Shirin Himma dai matasa na wannan mako ya kawo muku rahotanin dabam-dabam daga Najeriya inda wata matashiyar mai gyaran kwamfuta sai Nijar inda wani nasahen ya rugumi sanar hada babura....more10minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.