Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
December 19, 2019Shirin Dandalin Matasa(19-12-19)Shirin Dandalin matasa na wannan mako(19-12-19) ya tattauna da wasu matasan Najeriya da suka samu damar zuwa Turai musamman ma Jamus don samun horo na aiki ko kuma yin karatu....more10minPlay
December 12, 2019Shirin Dandalin Matasa: 12.12.2019Shin ko kuna da nbayanai kan mawakin nan Adam Abdullahi da aka fi sani da Fresh Air ko Aku mai Bakin Magana dan asalin jihar Kano a Najeriya? Ku biyo mu a shirinmu na Dandalin Matasa na wannan makon....more11minPlay
December 11, 2019Matashiya mai gyaran kwamfutaWata matashiya a jihar Bauchi mai sana'ar gyaran na'urar kwamfuta ta bayyana cewa ta ga muhimmancin rike sana'a a rayuwa, domin da ita ta ke daukar nauyin karatunta inda yanzu har ta samu kammala NCE....more3minPlay
November 13, 2019Wata matashiya taa samar da asibitiWata matashiya a jihar Kadunan Najeriya, taa samar da asibitin tafi da gidanka a wani kauye domin tallafawa mata da kananan yara....more4minPlay
November 13, 2019Himma dai Matasa: Sarrafa shara zuwa kudiWata matsashiya a Gombe na tattara shara tare da sarrafa ta zuwa wasu abubuwa domin samun kudi, inda kuma ta koyawa mata da 'yan mata har ma da samari wanann san'ar domin samun abin dogaro da kansu....more3minPlay
November 13, 2019Dandalin Matasa: Nada matasa mukamaiAbdul-malik Saidu Mai Burodi ya zama matashi wanda gwamnan Jihar Zamfara da ke yankin Arewa maso yammacin Najeriya ya nada a matsayin maitaimaki na musamman....more10minPlay
November 02, 2019Adam Zango ya biya karatun matasa kyauta?Shirin ya bi diddigin labarin yayata biyan miliyan 46 ga karatun marasa galihu da fitaccen jarumin wasan hausa ya yi ikirari a jihar Kaduna...more11minPlay
October 30, 2019Makomar rayuwar matasan SiriyaYakin basasar kasar Siriya ya yi sanadiyar raba ilahirin masu jini a jika da dama na kasa da burinsu na rayuwa...more9minPlay
October 17, 2019Dandalin Matasa: 17.10.2019Shin ko kun san rawar da matasan Afirka ke takawa wajen yaki da dumama ko kuma sauyin yanayi? Ku biyo mu cikin shirin na wannan lokaci....more11minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.