Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
July 09, 2019Himma Dai Matasa: Matashi mai wakaWani matashi me larurar nakasa a jihar Katsinan Najeriya da ya kammala karatunsa na NCE babu aikin yi, ya kama sana'ar yin wakoki dan dogaro da kansa....more3minPlay
July 04, 2019Shirin Dandalin matasaShirin dandalin matasa na wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda masoya harkokin wasannin kwallon kafa a nahiyar Afirka ke karkata akalarsu ga kungiyoyin nahiyar Turai, maimakon karfafa kungiyoyin gida....more10minPlay
June 27, 2019Shirin Dandalin Matasa. 27.06.2019Tsawon sama da shekara guda da fara gabatar da shirin Himma dai Matasa, wadanne nasarori ya cimma kana wacce irin kwaskwarima aka yi wa shirin? Ku biyoy mu cikin shirin na wannan lokaci....more10minPlay
June 19, 2019Dandalin Matasa: 13.06.2019Bincike ya gano cewar matasa 'yan shekaru 9 zuwa 21 na daga cikin rukunin wadanda suka fi halaka kansu a Najeriya. Wai shin wane hali matashi yake samun kansa a ciki da har zai yi tunanin kashe kansa?...more10minPlay
June 06, 2019Dandalin Matasa 05.06.2019Fasahar kwalliya na dada bunkasa a Najeriya da wasu kasashen gabashin Afirka, inda wasu ke danganta tsarin kwalliyar da al'adu ko addini. To sai dai a zamanin nan ana ganin kwalliyar zamani na neman kwace kwalliyar da....more10minPlay
June 05, 2019Himma dai Matasa 05.06.2019A cikin shirin za a ji wata 'yar asalin Senegal da Faransa ta kasance mace ta farko bakar fata me shirya fim da ta bayyana a yi gogayya da ita a gasar nuna fina-finai ta Cannes Film Festival. A Nijar wata matashiya ce ta rungumi sana'ar sarrafa nama....more10minPlay
May 30, 2019Dandalin Matasa: 30.05.2019Matasa na ci gaba da tsammani bayan juyin-juya hali a kasar Burkina Faso da ke yankin yammacin Afirka....more10minPlay
May 24, 2019Dandalin Matasa 22.05.2019A shirin za a ji yadda matan aure da 'yan mata ke fadawa tarkon masu dillancin miyagun kwayoyi ko 'yan maye, inda wata mata ke fadin yadda sakamakon wasu dalilai a gidan miji ta fada shaye-shaye....more10minPlay
May 22, 2019Himma dai Matasa 22.05.2019Wani matashi ya rungumi noman ganyan Ugu inda yake samun rufin asiri na rayuwa, haka nan akwai wani matashin da yake safarar kayan hatsi daga arewaci zuwa kudancin Najeriya....more10minPlay
May 17, 2019Matasa: Tasirin lokaci a watan RamadanA lokacin azumi matasa na rage hawan shafukan sada zumunta na zamni domin rubanya ayyukan ibada....more11minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.