Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
May 09, 2019Shirin Dandalin Matasa: 09.05.2019Shirin ya yi nazari kan takun sakar da ke tsakanin daliban jami'o'i da mahukunta a Jamhuriyar Nijar. Ku biyo mu domin jin halin da ake ciki....more10minPlay
May 03, 2019Himma dai Matasa: 01.05.2019Wata matashiya Saratu Muhammad Sani a jihar Kebbi Nnajeriya bayan kammala karatu a matakin jami'a maimakon jiran aikin ta kama sana'ar samar da abinci ga masu ciwon suga. Haka nan a Kaduna wani matashi ya kafa kungiya don koyar da ilimi ga yara don rage gararambar su a yankunan karkara....more10minPlay
May 02, 2019Dandalin Matasa: 02.05.2019A shirin Dandalin Matasa na wannan karo za a ji yadda matasa a jihar Bauchi Najeriya suka zo da sabon salo na guje wa 'yan siyasa da ke amfani da su a bangar siyasa da ma kin yarda su siyar da kuri'unsu....more10minPlay
April 25, 2019Dandalin Matasa 25.04.2019Masu salon magana na cewa soyayya ruwan zuma. Soyayya kan iya sace zuciyar dan Adam ba tare da ya yi la’akari da kankanta ko girman mutumin da aka zurfafa a cikin kogin soyayyarsa ba. A cikin shirin za a ji yadda wata matashiya a kasar Ghana ta tsinci kanta cikin soyayya da malaminta...more10minPlay
April 11, 2019Dandalin Matasa: 11.04.2019Zaman girma da arziki tsakanin matasa a kasashe da suka yi fama da rikice-rikice a baya irin Chadi ya zama wani kalubale sakamakon bambanci addini da na kabila. Sai dai wasu matasa sun fara yunkurin tabbatar da hadin kai tsakanin masu jinin a jika shekaru 40 bayan yakin basasa da Chadi ta yi....more10minPlay
April 05, 2019Dandalin matasa: Yaki da shaye-shaye a NajeriyaShirin ya duba yadda shaye-shye ya illata rayuwar ilahirin matasa, da kuma sabbin matakan gwamnati na rage matsalar shan kwaya a tsakanin matasan kasar....more10minPlay
April 01, 2019Dandalin Matasa: Waken gargajiya na 'yan mata a kasar HausaWaken gargajiya wanda 'yan mata ke yi da dare a dandalin wanda kuma aka gado tun kakanni da iyaye na yanzu ci gaba da kasancewa a sahun gaban wasannin da 'yan mata ke yi musamman a yankunan karkara....more10minPlay
March 15, 2019Dandalin Matasa: Salon kida na hip-hop a yankin SahelMatasan yankin Sahel da suka rungumi salon kidan Hip-Hip sun sake baje basirar da Allah ya yi musu a birnin Agadez na Jamhuriyar Nijar. Wannan shi ne karo na biyar da mawakan na kasashen Afirka ta yamma suka shirya wannan biki, amma a wannan karon sun mayar da hankali kan illar da ke tattare da ratsa hamadar sahara don zuwa cin rani a kasashen Turai ta barauniyar hanya....more10minPlay
March 07, 2019Dandalin Matasa: Hada fina-finaiWasu matasa na kasashen rainon Faransa ciki har da na Togo da Jamhuriyar Nijar na kokarin inganta fina-finan da suke hadawa duk da matsalar rashin tallafi da suke fuskanta....more10minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.