Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
September 26, 2019Dandalin Matasa: Tallata haja a yanar gizoShirin ya yi nazari kan yadda wasu matasa suka bude dandali da su ke kira "21st century enterprenuers hub" domin bawa matasa damar tallata hajarsu ta yanar gizo...more10minPlay
September 18, 2019Kaduna: Sana'ar ba da hayar kwale-kwaleMata a wani kauye da ke a Kadunan Najeriya na ba da hayar kwale-kwale wanda ake amfanin da su wajen daukar fasinjoji da kuma kayayyaki don kaiwa cikin gari....more3minPlay
September 05, 2019Shirin Dandalin Matasa: 05.09.2019Shirin Dandalin Matasa na wannan makon, zai yi nazari ne kan yadda matasa masu yi wa kasa hidima a jihar Jigawa da ke yankin arewacin Najeriya, ke kokarin yin kasuwanci a dan lokacin da suke da shi yayin yi wa kasar hidima. Ku biyo mucikin shirin....more10minPlay
September 04, 2019Najeriya: Mai HND na sana'ar sayar da kifiWata matashiya jihar Kebbi ta watsar da girman kai ta rungumi sana'ar saye-da sayar da kifi bayan da ta kammala karatun ta na HND, ta ce sana'ar tata na samun tagomashi....more3minPlay
August 28, 2019Matashi mai wakar Gambara ta zamaniWani matashi mai wakar Gambara ta zamani ya fito da tsarin kawar da talauci ta hanyar wakoki da suke karfafa wa matasa gwiwa akan dogaro da kai....more3minPlay
August 07, 2019Mace mai sana'ar giniZainab Muhammad Yoyo ta zama abin kwatance bayan da ta rungumi sana'ar gini da ake ganin sana'a ce ta maza zalla musanman ma a yankin Hausa na Arewacin Najeriya....more3minPlay
July 31, 2019Maiduguri: Abincin zamani da na gargajiya don gyara zaman aureA'ishatu Musa Kida mai cibiyar koyarwa matan aure da ma 'yan mata gami da zawarawa yadda za su dafa abinci irin na zamani da kuma na gargajiya saboda gyara zamantakewar aure da iyali....more3minPlay
July 25, 2019Shirin Dandalin matasaA jerin shirye shirye da muke kawo muku kan muhimmancin Ilmi a tsakanin matasa a Najeriya, a wannan makon za mu duba yanayin tsarin Ilmi na 6-3-3-4 a Najeriya da kuma yadda ya banbanta da wasu kasashe na ketare wadanda suke da manufa iri daya. Sai ku biyo mu a cikin shirin....more10minPlay
July 11, 2019Najeriya: Tilasta karatun boko ga yaraKo kun san rashin ilimi tsakanin yara da matasa na ci gaba da zama babbar matsala a Tarayyar Najeriya shekaru 68 bayan samun 'yancin kai daga Turawan Birtaniya? Ku saurari Shirinmu na Dandalin Matasa na wannan makon....more10minPlay
July 10, 2019Himma Dai Matasa: Horon kwallon kafaWani matashi ya bude cibiyar horas da matasa wasan kwallon kafa Najeriya, inda matasa kan sami horo don samun kwarewa ta fanin wassan kwallon kafa da zasu rika dogaro da kai a rayuwa....more3minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.