Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
April 30, 2020Dandalin Matasa: 30.04.2020Nazari kan yadda matasa a Najeriya ke amfani da wasu kafofin sada zumunta na zamani domin bayyana damuwarsu da nufin samun mafita ko shawarwari....more10minPlay
April 29, 2020HdM: Matashiya mai yin kuli-kuli a KatsinaWata matashiya a jihar Katsina da ta kammala karatun sakandire babu halin ci gaba da karatun, ta kama sana'ar sayar da kuli-kuli a bakin titi domin dogaro da kai da taimakawa iyayenta....more4minPlay
April 23, 2020Dandalin Matasa: 23.04.2020Shirin Dandalin Matasa ya yi nazari kan yadda wasu matasa ke musanta annobar Coronavirus, abin da ya sa da yawa ke kin daukar matakan kariya. Sai dai a hannu guda akwai wadanda ke kokarin wayar da kan takwarorinsu muhimmancin daukar matakan kariyar....more10minPlay
April 22, 2020Matashiya da ke sana’ar dinkin hannu da ado na manyan riguna a MaiduguriFatima Abubakar Sadiq matashiya ce a Maiduguri da ke sana’ar dinkin hannu da su ka hada da kwado da linzami da sauran ado da ake yiwa manyan riguna....more3minPlay
April 17, 2020Dandalin Matasa: 16.04.2020Annobar Coronavirus ta tilastawa miliyoyin al'umma da suka hada da matasa zaman gida, sakamakon dokokin da mahukunta suka dauka na hana zirga-zirga domin dakile yaduwar annobar. Shirin zai yi nazari kan matasa da zaman gida....more10minPlay
April 15, 2020Himma dai Matasa: Mace mai sana'ar waldaWata matashiya a jihar Bauchi da ke Najeriya, ta kama sana'ar walda, inda ta ce da wannan sana'ar ta dauki nauyin karatunta har ta kammala....more3minPlay
April 02, 2020Dandalin Matasa: 02.04..2020Shirin Dandalin Matasa na wannan makon, ya yi nazari ne kan fafutukar da matasan yankin Nija Delta a Najeriya ke yi, na neman ci-gaban yankinsu....more10minPlay
April 01, 2020Himma dai Matasa: Matashi mai yin alliWani matashi a jihar Adamawa da ke Tarayyar Najeriya, ya rungumi sana'ar sarrafa alli ko kuma chalk da Turancin Ingilishi, da ake yin rubutu da shi a wajen koyo da koyarwa....more3minPlay
March 26, 2020Dandalin Matasa: 26.03.2020Ko kun san yadda samari kan yi amfani da wakoki domin amfani da wakokin da mawaka suka yi amfani da sunaye domin gyara soyayyarsu? Ku biyo mu cikin Shirin Dandalin Matasa....more10minPlay
March 19, 2020Dandalin Matasa: Cutar coronavirus da yanayin rayuwar matasaA daidai lokacin da kasashen Turai suka tashi tsaye don yakar annobar Corona, matasan nahiyar sun tashi tsaye wajen sauya salon rayuwarsu kama daga fannin ilimi zuwa mu'amala da 'yan uwa da abokan arziki. Ko wadanne matakai matasa 'yan Afirka da ke da zaune a wadanda kasashe suka dauka?...more10minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.