Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
July 15, 2020Dandalin Matasa: 16.07.20Shin ko kun san yadda rayuwar matasa take a Jamhuriyar Nijar? Shirin na Dandalin Matasa na wannan lokaci ya yi nazari kan inda matasan Nijar din suka sanya gaba....more10minPlay
July 15, 2020HdM: Samar da hasken wutar lantarkiWani matashi da ya kammala karatun digirinsa a jami'ar Usman Danfodiyo da ke Sokoto a Najeriya, ya rungumi sana'ar samar da wuta lantarki ta bangaren hasken rana wato Solar domin dogaro da kansa....more3minPlay
July 14, 2020Himma dai Matasa: 15.07.2020Shir ne da ke zakulo matasan nahiyar Afirka da suka mike tsaye domin yakar zaman banza, tare da kama sana'o'in dogaro da kai domin cirewa kansu kitse a wuta....more10minPlay
July 09, 2020Himma dai Matasa: Mace makanikiyaDokas Yakubu wata matashiya ce da ta rungumi sana'ar gyaran motoci, inda ta shahara tsakanin takwarorinta maza a jihar Adamawa dake Najeriya....more3minPlay
July 08, 2020Himma dai Matasa: 08.07.2020Shir ne da ke tattaro matasan Afirka da suka yi fice wajen tashi tsaye domin su nemi na kansu, maimakon jiran tsammanin samun aiki daga gwamnati....more10minPlay
July 02, 2020HdM: Matashi mai zanen barkwanci a KadunaMatashin dai na yin zane-zanen ban dariya da kuma bayar da gudunmawarsa a mujallu da jaridu da sauran kafafen sadarwa, a kokarinsa na inganta aikin jarida ta hanyar hotuna da zane-zane da ke kunshe da wasu bayanai....more3minPlay
July 01, 2020Darasin Rayuwa: 05.07.2020Wanne hali al'umma ta tsinci kanta sakamakon bala'in annobar cutar coronavirus da duniya ke ciki? Ku biyo mu cikin sabon shirinmu na Darasin Rayuwa....more8minPlay
July 01, 2020Dandalin Matasa: 02.06.2020Nasarar zama gwarzon kwallon kafa a karo na takwas a jere da Bayern Munich ta yi a Bundesliga ya sa magoya bayanta na Afirka kara kaunarta saboda ta kafa tarihi....more10minPlay
July 01, 2020Himma dai Matasa: 01.07.2020Shirin zai leka jihohin Kano da Sokoto a Tarayyar Najeriya da kuma Damagaram a Jamhuriyar Nijar, domin zakulo muku matasan da suka kasance masu dogaro da kawunansu....more10minPlay
June 26, 2020Darasin Rayuwa kan sufurin motociKasashen Afirka na kokarin bude mutane inda hasashen jama'a za su fara biyan kudin mota da tsada madamar za a rinka barin tazara a motocin haya don kare kai daga coronavirus. Kuma ma'aikata a harkar sufuri sai sun yi da gaske kafin iya mantawa da zaman dirshen na coronavirus....more14minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.