Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
January 28, 2021Dandalin Matasa: 28.01.2021Shirin na wannan mako ya yi nazari kan matsalar rashin aikin yi da ke janyo gurbacewar dabi'un matasan jihar Diffa da ke Jamhuriyar Nijar. Jihar ta Diffa dai na daga cikin yankuna da ke fama da matsalar tsaro, sai dai Jamus na bayar da tallafin domin shawo kan matsalar....more10minPlay
January 27, 2021Himma dai Matasa: 27.01.2021Shirin na wannan lokaci ya tabo wasu matasa da ke yin sana'o'in dogaro da kai dabam-dabam a nahiyar Afira, domin su rufa wa kansu asiri....more10minPlay
January 27, 2021Matashi ya kirkiri manhajar sayen tikitiWani matashin dan jarida kwararre a harkar kimiyya da fasaha da ya saba zuwa tashar jirgin kasa ta Kaduna zuwa Abuja dauko rahotanni, ya kirkiro wanita mahajar sayan tikitin jirgin kasan....more3minPlay
January 21, 2021Dandalin Matasa: 21+22.01.2021Ko wanne dalili ya sanya ake sukan jagoran shirya zanga-zanga a tsakanin matasa dangane da rashin tsaro a Arewacin Najeriya? Ku biyo mu cikin shirin na wannan lokaci....more10minPlay
January 20, 2021Himma dai Matasa: 20.01.2021Sana'o'in dpgaro da kai na da matukar muhimmanci a tsakanin al'umma musamman ma matasa. Yanzu a nahiyar Afirka, matasan kan rungumi sana'o'in domin su dogara da kansu....more10minPlay
January 20, 2021HdM: Matashi mai yankan farce a GombeUsman Muhammad wani matashi ne a Gombe da bayan kammala karatunsa ya rungumi sana'ar yankan farce, wacce ba a yi wa kallon sanar wadanda suka yi karatun zamani....more3minPlay
January 14, 2021Najeriya: Dalibai masu aikin wanki tufafiA Jihar Taraba da ke a arewacin Najeriya matasa sun rugumi sana'ar wanki da guga, domin samun abin dogaro da kai. Wannan shi ne batun da shirin Dandalin matasa ya duba....more10minPlay
January 13, 2021HdM: Mai lalurar kafa na tuka Keke-NapepWani matashi mai fama da lalura ta rashin kafafu, ya rungumi sana'ar tuka Keke-Napep domin samun abun da zai dogara da kansa....more3minPlay
January 13, 2021Himma dai Matasa: 13.01.2021Matasa maza da dama a nahiyar Afirka sun jima suna kokarin karfafa wa kansu gwiwa ta hanyar kama sana'o'in dogaro da kai. Shin ko suna samun tallafin da suke bukata ta kowacce fuska?...more10minPlay
January 07, 2021Dandalin Matasa: 07.01.2021Ko wanne tanadi matasa suka yi wa wannan sabuwar shekara ta 2021? Ku biyo mu a cikin Shirin Dandalin Matasa, domin jin amsar wannan tambaya....more10minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.