Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.
August 06, 2021Darasin Rayuwa 31.07.2021A sassan kasashen Afirka, ana ci gaba da samun bahaguwar fahimta a game da hakikanin rayuwar da masu rike da mukamen siyasa ke yi a kan kujerar mulki....more14minPlay
August 05, 2021Dandalin Matasa: 05.08.2021Tsakanin samari da 'yan mata wa ya fi nuna wannan al'adar ta cewa ya mallaki wayar hannu irin ta kaisaita a cikin tsara?...more11minPlay
July 29, 2021Dandalin Matasa: Zuba jari a kan aikin nomaShirin Dandalin Matasa na wannan makon ya duba yadda matasa a Kamaru, da suka nakalci harkar noma da kiwo suka kafa wani dandali mai suna " Invest for you on agro-pastoral project in cameroon" ma'ana " Ku zuba jari a kan aikin noma da kiwo a Kamaru"....more7minPlay
July 22, 2021Dandalin Matasa: Bukukuwan SallahYadda matasa suka gudanar da bikin Sallah babba, ko ya aka gudanar da bikin a bana a Najeriya da Nijar da ke fuskantar matsin tattalin arziki?...more10minPlay
July 14, 2021Himma dai Matasa: 14.07.2021Matasa mata da maza a nahiyar Afirka, na yin sana'o'in dogaro da kai. Cikin shirin mun leka Najeriya domin tattaunawa da wasu matasa....more10minPlay
July 09, 2021Darasin RayuwaAnnobar corona ta jefa masu bukata ta musanman cikin yanayi na kuncin rayuwa. Shirin ya duba kokarinsu na shawo kan kalubalen....more14minPlay
July 08, 2021Dandalin Matasa: 08.07.2021Ilimi shi ne gishirin ztaman rayuwa. Sai dai kash a yanzu ilimin na neman zama abin wahala a matasa a Najeriya sakamakon matsalar rashain tsaro. Shirin Dandalin Matasa....more10minPlay
July 06, 2021Himma dai Matasa: 07.07.2021Sannu a hankali, matasa a nahiyar Afirka na kokari gaya wajen samun sana'o'in dogaro da kansu, maimakon dogaro da aikin gwamnati ko na kamfani. Shirin Himma dai Matasa, na karfafa gwiwar irin wadannan matasa ta hanyar zakulo su da tattaunawa da su....more11minPlay
July 06, 2021HdM: Matashi mai yin zana a AdamawaWani matashi bayan kammala karatunsa ya rungumi sana'ar saka zana, inda ya shahara a jihar Adamawa da ke Najeriya....more3minPlay
July 01, 2021Faduwar jarrabawar JAMB a NajeriyaTun a ranar 25 ga watan Juni ne dai hukumar JAMB a Najeriya ta sanar da sakamakon jarrabawar, sai dai kuma batun da ke daukar hankali a yanzu shi ne yadda dalibai da dama suka yi mummunar faduwa....more10minPlay
FAQs about Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle:How many episodes does Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle have?The podcast currently has 379 episodes available.