Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 377 episodes available.
November 09, 2015Taba Ka Lashe: 04.+05.11.2015Bambamcin gudanar da ibadu a Afirka da Turai musamman a masallatai da majami'u....more10minPlay
October 29, 2015Taba Ka Lashe: 28.+29.10.2015Shirin ya duba irin rawar da wani matashi Jide Tom Akinleminu ya taka wajen shirya wani film mai suna "Portrait of a Lone Farmer" da nufin inganta zamantakewa a tsakanin iyayensa da suka rabu lokaci mai tsawo....more10minPlay
October 23, 2015Taba Ka Lashe: 21.10.2015Mawallafa daga nahiyar Afirka sun baje kolin littattafansu a kasuwar ta bana....more10minPlay
October 15, 2015Taba Ka Lashe: 14.10.2015Wakokin gargajiya da ake tsoron za su iya bacewa saboda bullowar kade-kade da wakokin zamani, suna iya taka muhimmiyar rawa wajen rage tsauraran ra'ayoyi tsakanin matasan Najeriya....more10minPlay
October 12, 2015Taba Ka Lashe: 07.10.2015A wani matakin bunkasa harshen Hausa a fannin wamkokin Zamani, matasa mawakan a arewacin Najeriya na amfanin da harshen wajen rera wakokin Hip-hop da Rap....more10minPlay
October 03, 2015Taba Ka Lashe: 30.09.2015Kulob din kwallon kafa na farko na 'yan gudun hijira da ke wasa a rukunin lig-lig na wadanda ba su mayar da kwallon kafa sana'a ba a Jamus....more10minPlay
September 28, 2015Taba Ka Lashe: 23.09.2015Jami'ar Bayero da ke Kano ta bayyana kudurinta na bai wa al'ummar Musulmi damar amfani da cibiyar nazarin Alkur'ani mai tsarki ta jami'ar....more10minPlay
September 23, 2015Taba Ka Lashe: 16.09.2015An yi tanade-tanade da yawa don saukaka rayuwar masu fama da nakasa a Jamus....more10minPlay
September 13, 2015Taba Ka Lashe: 09.09.2015Matakan kawo karshen tsangwama da hare-hare da ake kaiwa a kan matsugunan 'yan gudun hijira a tarayyar Jamus....more10minPlay
September 04, 2015Taba Ka Lashe: 02.09.2015Tallafa wa mawaka da makadan gargajiya da sana'arsu ke fuskantar barazana a Nijar ....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 377 episodes available.