Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 398 episodes available.
November 13, 2015Taba Ka Lashe: (11.+12.11.2015)Kungiyar mawakan addinin musulunci ta Najeriya wato Jama'atu shu'ara'il Islam ta Nigeria ta ce za ta cigaba da bada gudummawa wajen wayar da kan al’umma mahimmacin zaman lafiya da gina kasa....more10minPlay
November 09, 2015Taba Ka Lashe: 04.+05.11.2015Bambamcin gudanar da ibadu a Afirka da Turai musamman a masallatai da majami'u....more10minPlay
October 29, 2015Taba Ka Lashe: 28.+29.10.2015Shirin ya duba irin rawar da wani matashi Jide Tom Akinleminu ya taka wajen shirya wani film mai suna "Portrait of a Lone Farmer" da nufin inganta zamantakewa a tsakanin iyayensa da suka rabu lokaci mai tsawo....more10minPlay
October 23, 2015Taba Ka Lashe: 21.10.2015Mawallafa daga nahiyar Afirka sun baje kolin littattafansu a kasuwar ta bana....more10minPlay
October 15, 2015Taba Ka Lashe: 14.10.2015Wakokin gargajiya da ake tsoron za su iya bacewa saboda bullowar kade-kade da wakokin zamani, suna iya taka muhimmiyar rawa wajen rage tsauraran ra'ayoyi tsakanin matasan Najeriya....more10minPlay
October 12, 2015Taba Ka Lashe: 07.10.2015A wani matakin bunkasa harshen Hausa a fannin wamkokin Zamani, matasa mawakan a arewacin Najeriya na amfanin da harshen wajen rera wakokin Hip-hop da Rap....more10minPlay
October 03, 2015Taba Ka Lashe: 30.09.2015Kulob din kwallon kafa na farko na 'yan gudun hijira da ke wasa a rukunin lig-lig na wadanda ba su mayar da kwallon kafa sana'a ba a Jamus....more10minPlay
September 28, 2015Taba Ka Lashe: 23.09.2015Jami'ar Bayero da ke Kano ta bayyana kudurinta na bai wa al'ummar Musulmi damar amfani da cibiyar nazarin Alkur'ani mai tsarki ta jami'ar....more10minPlay
September 23, 2015Taba Ka Lashe: 16.09.2015An yi tanade-tanade da yawa don saukaka rayuwar masu fama da nakasa a Jamus....more10minPlay
September 13, 2015Taba Ka Lashe: 09.09.2015Matakan kawo karshen tsangwama da hare-hare da ake kaiwa a kan matsugunan 'yan gudun hijira a tarayyar Jamus....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 398 episodes available.