Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Gaskiyar Magana:How many episodes does Gaskiyar Magana have?The podcast currently has 41 episodes available.
August 05, 2026Tiriliyan Nawa? Bashin Da Ke Kan NajeriyaFitaccen masanin tattalin arziki, Dr. Abdussalam Kani, ya ce cin bashi ga Najeriya ba laifi ba ne. Amma akwai wata babbar damuwa ta daban. Shin mecece wannan matsalar?...more13minPlay
July 30, 2026Tarihin Noma A ArewaTattaunawa da Profesa Amina Mustapha, kwararriya a fannin tsimi da tanadi na aikin noma, dan jin tarihi da matsayin noma a Arewan Nigeria, inda mafi yawan al’ummunta manoma ne. ...more13minPlay
July 30, 2026Tattalin Arzikin Najeriya A YauDr Abdussalam Kani, fitaccen masanin tattalin arziki a kasar ya bayyana ainihin abubuwan da suka sa Najeriya ke fama da matsalolin tattalin arziki....more13minPlay
July 18, 2026Matsayin Bangaren Shari'a A DimokradiyyaA shirin mu na yau, Barista Umar Isa Suleiman fitaccen lawya a Najeriya, ya bayyana matsayin bangaren shari’a a tsarin dimokradiyyar Najeriya da irin kalubalen da ya ke fuskanta....more13minPlay
July 18, 2026Hukumar Bogi: Gaskiya Ko Al'mara?Hukumar bogi da ake zargin wani mutum mai suna Adeniyi Adeyemi ya kafa a Najeriya na ci gaba da janyo cece-kuce. A wannan shirin, mun tattauna da Dr. Aminu Isma'il Sagagi, malamin jami'a kuma fitaccen mai sharhi kan wannan batun....more13minPlay
July 18, 2026Yanayin Noma Yanzu A NigeriaA shirin yau na Gaskiyar Magana, Alhaji Hamisu Ahmed Uba, Sarkin Kasuwar abinci ta Dawanau dake Kano, ya ce har yanzu, akwai fata a harkar noma duk da matsalar rashin tsaro a wasu sassan Najeriya....more12minPlay
July 13, 2026Sai An Ceto Kasuwancin ArewaA wannan shirin, Alhaji Sa'idu Adhama ya bayyana cewa dole sai an tallafawa masana'antu a Arewa da Kano, muddin ana san bukasa tattalin arzikin yankin....more12minPlay
July 08, 2026Rudani: Hukunce-Hukuncen Kotuna a NigeriaTattaunawa da Barista Umar Isa Suleiman, fitaccen lauya a Nigeria, wanda ke sharhi kan yadda ake gudanar da harkokin shari'a a wannan zamani na siyasa a kasar....more13minPlay
July 06, 2026Tun Da Farko Aka Saki HanyaYaya tsarin dimokradiyya da gudanar da mulki ke tafiya yanzu a Nigeria? Hira da Dr Hakeem Baba Ahmed, fitaccen mai fafutukar wanzar da mulki na-gari. ...more12minPlay
June 30, 2026Mutanen Kasa Ne Zasu Kawo Sauyi A NajeriyaDr Saidu Ahmad Dukawa masanin Tarihi da Siyasa na jami'ar Bayero dake Kano ya ce 'yan Najeriya dole su jajirce wajen kawo gyara a harkokin mulkin kasar. ...more13minPlay
FAQs about Gaskiyar Magana:How many episodes does Gaskiyar Magana have?The podcast currently has 41 episodes available.