Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Gaskiyar Magana:How many episodes does Gaskiyar Magana have?The podcast currently has 41 episodes available.
May 18, 2026Siyasar Ubangida: Amfani ko Illa?A wannan shiri mun yi hira da dan Siyasa Hon. Abdullahi D. Dankano, dangane da batun siyasar Ubangida a Nigeria. Ya duba amfani da illolin ta. ...more9minPlay
May 13, 2026Rikicin Jam'iyyu: Tsohuwar Magane Ce?Hira da Profesa Shua'ibu Shehu Aliyu, masanin tarihi da siyasa, kuma tsohon malami a jami'ar Ahmadu Bello ta Zaria. Ya ba da karin haske kan matsalar da ta zama ruwan dare. ...more14minPlay
May 11, 2026Rikicin Jam'iyyun Siyasa: Da & YanzuMenene dalilan da suke sanya jam'iyyun siyasa a Nigeria a kullum suke cikin rikici? Yaushe aka fara samun wannan matsala a tarihin tsahon shekaru sama da 100 da kasar ke siyasa karkashin jam'iyyu? ...more8minPlay
May 06, 2026Siyasar Kudi Za Ta Hanu?Tattauna da dan siyasa Hon. Abdullahi Dalhatu Dankano, tsohon sakataren tsohuwar jam'iyyar CPC na jihar Kano. Ya bayyana kalubalen da ke tattare da wannan batu da ya ce kowa na da laifi a ciki....more14minPlay
May 04, 2026Siyasar Kudi a NigeriaMun yi nazari kan yadda ake amfani da kudi a siyasar Nigeria. Mun duba tasirin da siyasar kudi take yi bisa tsarin dimokradiyya. ...more8minPlay
April 29, 2026Lalacewar Zabe: 'Yan Kasa na da Hannu?A shirin yau mun tattauna da fitaccen masani kan harkokin siyasa da zamantakewa Profesa Bello Bada, inda yayi tsokaci kan magudin zabe, da wadanda ke da hannu a lalacewar harkar zabe da dimokradiyyar Nigeria. ...more14minPlay
April 27, 2026Hukumar Zabe Na da 'Yancin Kanta?A wannan shiri mun tattauna da Profesa Bello Bada, masanin tarihi da siyasa, kuma malami a jami'ar Usman Danfodio, dake Sokoto, kan jin ko hukumar zaben Nigeria (INEC) na da 'yancin kanta. Idan ba ta da shi, yaya za'a yi a gyara?...more13minPlay
April 22, 2026Zabe a Nigeria - Tsari da KalubaleA cikin wanamn shiri, mun tsunduma cikin wani muhimmin batu: wato - tsarin zaɓe a Najeriya. Ta yaya ake gudanar da zaɓe? Wa ke da alhakin shirya shi? Kuma menene manyan ƙalubalen da ke fuskantar sahihancin zaɓe a Nigeriar?...more8minPlay
April 20, 2026Mishimfidar Dimokradiyyar NIgeriaShinfida dangane da takaitaccen tarihin tsarin democradiyya a Nigeria, kafin mu fahimci ainihin abunda ke faruwa a fagen siyasar kasar a yanzu. ...more9minPlay
FAQs about Gaskiyar Magana:How many episodes does Gaskiyar Magana have?The podcast currently has 41 episodes available.