Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
FAQs about Gaskiyar Magana:How many episodes does Gaskiyar Magana have?The podcast currently has 41 episodes available.
June 30, 2026Dimokradiyyar Nigeria A YauHira da Dr Sadiu Ahmad Dukawa ya kan dangantakar siyasa da tsaro. Ya fara da yin tsakaci a game da halin tsaro yanzu a Nigeria. ...more13minPlay
June 24, 2026Sauya Dokar Zabe Ita Ce MafitaA wannan hirar da Dr. Aliyu Tilde, masanin siyasa a Nigeria, ya ce dole fa, sai an yiwa dokar zabe gyara muddin ana san saita tsarin dimokradiyya a kasar....more14minPlay
June 22, 2026Neman Mafita Ga Dimokradiyyar NigeriaDr Aliyu Tilde masanin tarihi da siyasa daga jihar Bauchi ya fadi yadda za'a samu mafita a tsarin dimokradiyyar Nigeria dake tangal-tangal. ...more13minPlay
June 17, 2026Rashin Tsaro: Dole Sai An Tashi TsayeTattaunawa da Profesa Kamilu Sani Fagge, masanin mikiyyar siyasa na jami'ar Bayero dake Kano, kan yaya za'a kawo karshen rashin tsaro a Nigeria. ...more14minPlay
June 15, 2026Rashin Tsaro A Nigeria: Tushe Da MaganiSharhi kan tushen matsalar rashin tsaro a Nigeria, da kuma sakamakon da rashin tsaron ya haifar a kasar, musamman a yankin Arewa. ...more8minPlay
June 13, 2026Dogaro Da Kai A MatasaHira da matashi Abubakar Haruna, mai aikin wutar lantarki, kan mahimmancin dogaro da kai a tsakanin matasan Nigeria. ...more11minPlay
June 02, 2026Jagaliya: Matasa Ko Matsala?A ci gaba da hira da wani dan dabar siyasa, a wannan shiri ya bayyana irin rawar da 'yan jagaliya suke takawa a ranakun zabe. ...more11minPlay
June 01, 2026Jagaliya: Matasa A Siyasar NigeriaHira da wani dan daba dake bayyana yadda 'yan siyasa ke daukar su aiki a matsayin 'yan banga ko jagaliyar siyasa a manyan birane. ...more14minPlay
June 01, 2026Kowa Na Da Hakki: 'Yan Dabar UnguwanniTattaunawa da Ambasada Yunusa Yusuf Hamza mai gwagwarmayar yaki da shaye-shaye da fadace-fadace tsakanin matasa a Kano....more14minPlay
May 20, 2026Mata a Siyasar NigeriaMe yasa har yanzu mata ke fuskantar kalubale wajen shiga siyasa? Hira da Dr Asabe Vilita Bashir, tsohuwar 'yar siyasa daga jihar Borno. ...more13minPlay
FAQs about Gaskiyar Magana:How many episodes does Gaskiyar Magana have?The podcast currently has 41 episodes available.