Shirin al'adunmu na Gado tare da Abdoulaye Issa a wannan mako ya mayar da hankali ne kan al'adar auren Bugaje a Jamhuriyyar Nijar guda cikin al'adun da ke mutunta bukukuwan gargajiya da kuma dokokin hada zuriya.