Dandalin Fasahar Fina-finai

Dandalin Fasahar Fina-finai

By RFI Hausa
Download on the App Store

Dandalin Fasahar Fina-finai episodes

  • Manyan labaran da suka wakana a wannan mako a duniyar fina-finai

    A cikin shirin na wannan rana zamu zagaya da ku masana’antun shirya fina-finai don tsamo muku manyan labaran da suka wakana a wannan mako.

    Akwai mu da yadda aka fitar da jerin fina-finan da suka fi jan hankalin ƴan kallo a watanni 6 na wannan shekara daga ƙasar India.

    Muna tafe da yadda muhawara ta barke a shafukan sada zumunta, kan yadda jarumai daga jihar Plateau suka mamaye Kanywood, yayin da ake da karancin jarumai daga jihar Katsina.

    21 min
  • Tattaunawa ta musamman da mashiryin Fina-finai Abdul Amart

    A cikin shirin na wannan mako za ku ji mu ɗauke da tattaunawa ta musamman da mashiryin Fina-finai Abdul Amart.Muna tafe da batu kan fina-finan da aka fi tafka muhawara akan su cikin mako da muke bankwana da shi.

    Akwai mu da tattaunawa da Dauda Kahutu Rarara, wanda ya ballo sabuwar Dambarwa da mawaƙi Davido, da kuma yadda yake ganin wakokinsa na siyasa ka iya tasiri a zabe mai zuwa.

    20 min
  • Korafe-korafen makallata fina-finan Hausa

    A cikin shirin na wannan mako, zamu sake yin waiwaye kan korafe-korafen makallata fina-finan Hausa, kan yadda mashirya fina-finai suka fi mayar da hankali kan soyayya, tare da fatali da sauran fannonin rayuwa.

    Za mu tsallaka Jamhuriyar Nijar, inda zamu duba yadda zamani yayi tafiyar ruwa da wake-waken ‘yan mata da ke tashe a baya.

    Muna tafe da tattaunawa da Hadiza Gire, guda daga cikin matan da suka yi tashe a jamhuriyar Nijar lokacin da suke fagen rera wakokin ‘yan mata.

    20 min
  • An kamala zaben wakilan kungiyar yan Fim a jihar Kaduna

    A cikin shirin duniyar fina-finai,Hawa Kabir ta samu tattaunawa da masu ruwa da tsaki a harakar fim yan lokuta bayan kamala zaben wakilan MOPAN a jihar Kaduna.

    Makomar duniyar Fim,hanyoyin kawo karshen baraka a wannan duniya na daga cikin manyan batutuwa da Hawa ta samu tattaunawa da bakin na ta.

    20 min

About Dandalin Fasahar Fina-finai

From the publisher's feed

Fili ne na musamman kan Fina-finai ta hanyar tattauna da masu ruwa da tsaki a wannan fanni a duniya, Tare da wayar wa ma su sauraro kai da kara masu basira dangane da hikimar da Allah ya  bai wa…

More shows like Dandalin Fasahar Fina-finai

Labarai by RFI Hausa

Labarai

0 Listeners

Kasuwanci by RFI Hausa

Kasuwanci

0 Listeners

Muhallinka Rayuwarka by RFI Hausa

Muhallinka Rayuwarka

0 Listeners

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by RFI Hausa

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

0 Listeners

Lafiya Jari ce by RFI Hausa

Lafiya Jari ce

0 Listeners

Wasanni by RFI Hausa

Wasanni

0 Listeners

Tarihin Afrika by RFI Hausa

Tarihin Afrika

0 Listeners

Al'adun Gargajiya by RFI Hausa

Al'adun Gargajiya

0 Listeners

Tambaya da Amsa by RFI Hausa

Tambaya da Amsa

0 Listeners

Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

0 Listeners