Al'adun Gargajiya - Bikin nadin sarautar Dan Iyan yamma a Ibadan Alhaji Abubakar
A cikin shirin al'adunmu na gado, za ku ji yadda Garba Aliyu Zaria ya bibiyi nadin sarautar Dan Iyan Yamma Alhaji Abubakar a Ibadan, basaraken da ke matsayin dan asalin kasar Nijar na farko da zai rike mukamin.