Al'adun Gargajiya - Bukin Manomar kabilar Sayawa a Bauchin Najeriya
Shirin Al'adunmu na Gado tare da Mohamman Salissou Hamissou ya yada zango ne a jihar Bauchin Nigeria,inda kabilar Sayawa dake karamar hukumar Tafawa Balewa,ta gudanar da bukin Lim Zar da ta saba gudanarwa duk karshen shekara domin dabbaka al'ada da harshen na Sayanci.