Al'adun Gargajiya - Karramawa da kuma kadammar da gidauniyar Marigayi Dr Adamu Dan Marayan Jos don taimakawa Marayu
Shirin al'adunmu na Gado a wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya mayar da hankali kan bikin al'adun da ya gudana a jihar Plateau ta Najeriya inda yayin bikin aka kaddamar da gidauniyar karrama fitaccen mawakin gargajiyan nan Dr Adamu Dan maraya Jos, gidauniyar da za ta rika taimakawa 'yan Marayu.