Shirin na al’adun mu na gado a wannan mako dori ne kan shirin da ya gabata a makon jiya, inda muka kawo muku kadan daga cikin matan da suka kafa daulolin mulki a nahiyar Afrika, musamman kasashen Nijar Da Najeriya, inda kukaji mu da farfesa Ado Muhamman shugaban jami’ar Jihar Tawa da kuma malam Ibrahim Aminu Dn Iya masanin tarihi daga jihar kano.