Al'adun Gargajiya - Yadda taimako ya yi karanci ga marasa galihu a watan Ramadan
Shirin Al'adunmu na gado tare da Mahaman Salissou Hamissou ya tabo yadda mawadata suka yi watsi da al'adar taimakon marasa galihu da hausawa suka saba a cikin watan Ramadan.