An gudanar da wassan karshe na gasar Dambe Warriors a jahar Kano
Shirin "Duniyar Wasanni" a wannan makon yayi duba ne kan yadda akayi karan battar karshe ta gasar Dambe Warriors, inda Dogon Sisco ya kasha Husaini Dan Saudiyya a wasan karshe na kasa da kasa. haka nan an kuma doka wasu wassani daban-daban inda 'yan wasa suka nuna bajintarsu.