An shiga sabon kakar wasanni da sauya shekar Messi da Ronaldo
Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan lokaci tare Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari dangane da jadawalin wasan Turai dai - dai lokacin manyan zakarun 'yan kwallon duniya biyu wato Leonel Messi da Cristiano Ronaldo suka sauya sheka daga kungiyoyin da suke taka leda.