Ana fuskantar karancin ajuzuwa a jam'i'o'in Jamhuriyar Nijar
Sakamakon gobara da aka yi ta samu a makarantun yara a Jamhuriyar Nijar da ta yi sanadin asarar rayukan dalibai saboda yadda ake gina ajizuwa da zana ya sa gwamnatin Nijar din ta kaddamar da aikin gina ajizuwa na tubali a sassan kasar domin kare lafiyar daliban.