Rikici tsakanin yan kasuwar Najeriya dake zaune a Ghana yayi kamari ne tun cikin shekarar 2019, yayinda gayyamar kungiyoyin kwadagon kasar ta Ghana ke kokawa kan cewa, baki musaman ma ‘yan najeriya na mamaye harkokin kasuwancin tare da kwace su daga hannun ‘yan asalin kasar.
Ahmed Abba ne ya jagoranci shirin na wannan rana .