Masana harkar tattalin arziki na duniya sun lura cewa manyan attajiran kasashen larabawa da dama, sun fara karkatar da akalar hanyoyin samun kudin shigar su daga kan mai zuwa wasu hanyoyi na zamani, wadanda suka hada da harakokin wasanni musamman wasan kwallon kafa.
Shirin Duniyar wasanni na wannan lokaci zai mayar da hankali a kai tareda Nasiru Sani.