Shirin Duniyar Wasanni a wannan makon ya yi duba ne kan yadda hukumar kulada kwallon kafar Afrika CAF ta fitar da jerin alkalan wasan 85 da zasu yi alkalanci a gasar lashe kofin nahiyar da za a yi a Cote d’Ivoire a shekara mai zuwa, sai dai abinda ya fi daukar hankali a ciki shine yadda ba a hango koda sunan alkalin wasa daga ba daga Najeriya wacece ake ganinta a sahun gaba-gaba wajen sha’anin kwallon kafa a nahiyar.