Bikin baje kolin kayayyakin tarihi da Benin ta karbo daga Faransa
Shirin 'Al'adunmu Na Gado' ya ziyarci wajen bkin baje kolin kayayyakin tarihi da Jamhuriyar Benin ta karbo daga Faransa. A cikin shirin, Abdoulaye Issa ya gana da ma'aikatan gidan ajiyar kayayyakin tarihi.