Shirin Muhallinka Rayuwarka tare da Nasiru Sani a wannan makon ya mayar da hankali kan shirin dashen itaciyar kuka da ya gudana a garin kwanni da ke jamhuriyar Nijar wanda Salisu Hamisu ya halarta don jin yadda shirin ya gudana tare da burin da ake da shi har ya kai ga baiwa itaciyar ta kuka muhimmanci a wannan yanki kuma a wannan karo.