Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Khamis Saleh, ya tattauna da masana akan rayuwa da kuma irin gudunmawar da gwarzon dan kwallon kafa a duniya wato Pele ya bayar, tun daga zamanin da ya fara kwallon kafa zuwa lokacin da girma ya zo masa.