Cutar TB ko tarin fuka na ci gaba da yaduwa a sassan Najeriya
Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu ya yi duba kan karuwar masu fama da cutar tarin fuka ko kuma TB da ke ganin bazuwarsa a sassan Najeriya duk kuwa da gangamin yaki da cutar da gwamnatoci ke yi.