Cutar zazzabin cizon sauro na ci gaba da zama barazana ga 'yan Najeriya
Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan cutar Malaria da kuma tsanantar ta a sassan Najeriya, cutar da ke kashe mutane fiye da dubu dari 300 duk shekara galibi kananan yara da mata masu juna musamman a yankunan karkara da ake samun yawaitar sauro mai haddasa cutar.