Wasanni

Dalilan durkushewar ƙungiyoyin Arewacin Najeriya da suka bada gudunmuwa a baya - Kashi na 1


Listen Later

Shirin Duniyar Wasanni a wannan makon ya yi duba ne kan yadda manyan ƙungiyoyin da suka taimaka wa Najeriya wajen ƙyanƙyansar shahararrun ƴan wasa daga yankin Arewacin ƙasar suka durkushe. A baya yankin Arewacin Najeriya ne ke kan gaba wajen samar da manyan ƴan wasan da ake ji dasu a ƙasar, kuma mafi yawancin ƴan wasan sun fito ne daga ƙungiyoyi na cikin gida irinsu DIC Bees da ke Kaduna wacce ta koma Ranchers Bees da Racca Rovers da ke Kano da Mighty Jets da ke garin Jos da dai sauransu.

Sai dai shirin a wannan lokacin zai yada zango ne a jihar Kaduna, don yin duba a kan ƙungiyar DIC Bees, wacce Sanata Muktar Muhammad Aruwa ya saya a shekarun 1980, kuma ya sauya mata suna zuwa Ranchers Bees.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh...........

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

WasanniBy RFI Hausa


More shows like Wasanni

View all
Labarai by RFI Hausa

Labarai

0 Listeners

Al'adun Gargajiya by RFI Hausa

Al'adun Gargajiya

0 Listeners

Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

0 Listeners

Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

0 Listeners

Kasuwanci by RFI Hausa

Kasuwanci

0 Listeners

Muhallinka Rayuwarka by RFI Hausa

Muhallinka Rayuwarka

0 Listeners

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by RFI Hausa

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

0 Listeners

Lafiya Jari ce by RFI Hausa

Lafiya Jari ce

0 Listeners

Tambaya da Amsa by RFI Hausa

Tambaya da Amsa

0 Listeners

Tarihin Afrika by RFI Hausa

Tarihin Afrika

0 Listeners