Shirin Al'adunmu na Gado tare da Salissou Hamissou ya tattauna ne da wani mawakin Najeriya da ya bi ayarin bakin haure har zuwa kasar Faransa, inda ya yi shekaru 10 yana rayuwa tsakanin bakin hauren cikin wahala. Obinna Npe ya yi bayani kan yadda ya tsinci kansa dumu-dumu a harkar waka.