Dandalin Fasahar Fina-finai - Masoyan mawaki Nura M. Inuwa sun yi zanga- zangar rashin sakin wakokinsa na tsawon lokaci
A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina Finai', Hauwa Kabir ta duba wasu daga cikin abubuwan da suke wakana a fannin fina finai da wakoki, ciki har da zanga - zangar da wasu masoyan mawaki Nura M. Inuwa suka yi sabili da dadewa da ya yi bai saki waka ba.