Dawowar cutar Polio a wasu sassan Najeriya bayan an fatattake ta
Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya yi dubi ne kan sake bayyanar cutar shan ina, wato Polio a wasu sassan Najeriya, bayan da hukumomi suka ce an fatattake ta.