Duniya ta raja'a a kan sabuwar fasahar intanet ta 5G
Shirin ya yi dubi ne a kan sabuwar fasahar intanet, wadda duniya ta raja'a a kan ta, da nufin samun damar amfani da intanet cikin sauki. Masan dbai sun. ce wannan sabuwar fasahar intanet ta 5G zai kawo sauki a fannoni da dama da suka hada da kiwon lafiya, nomaa, tattalin arziki, ilimi da sauransu.