Ebolar tumatir ta haifar da asarar sama da naira biliyan guda a Najeriya
A Najeriya manoman tumatir a jihar Kano sun tafka asarar sama da Naira biliyan 1 da miliyan 500 kuma har yanzu suna ci gaba da kidayar asarar wadda wata shu'umar tsutsa ta haddasa musu.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare