Fasahar zamani ta Go Digital don tallata kayaki a Najeriya
Shirin Ilimi hasken Rayuwa tare da Bashir Ibrahim Idris ya mayar da hankali kan yadda ci gaban zamani ya kai ga samar da wata fasahar tallata kayaki ta Go Digital da Faransa ta samar a Najeriya.