Gasar motsa jiki na dakarun kare gandunn daji a Yankari
Shirin Duniyar Wasanni a wannan mako zayyi bitar gasar motsa-jiki na zaratan da ke kare dajin daga farauta da kiwo ko sarar itatuwa wanda ake kira da Wildlife Ranger Challenge a Turance.