Gidauniyar Omokachi ta kaddamar da sabuwar gasar wasanni a Najeriya
Shirin Duniyar Wasanni tare da Khamis Saleh a wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda aka faro wata sabuwar gasar wasanni karkashin jagorancin fadar shugaban kasa a Najeriya, gasar da gidauniyar tsohon dan wasan kasar Daniel Omokachi ta kaddamar.