Wutar daji ta lakume fadin kasar da ya kai eka dubu 19 a jihar Agadez dake arewacin Jamhuriyar Nijar inda wutar daji ta lakume akalla eka dubu 19 na gandun daji da gabilinsa da ya kasance Sahara ne wanda kuma ke fuskantar matsalar gusowar Hamada sakamakon wasu ayukkan da dan Adam ke gudarnawa a doron kasa wadanda ke lahanta muhallinsa.