Sutura ko kayan sawa, suna daga cikin abubuwan da suka bambanta tsakanin 'Yan adam da dabbobi.
Kamar yadda aka sani, al'ummomi dabam dabam, na da irin nau’i ko kalan kayan da suka fi sawa. Da zarar ka ga mutum da irin wannan kaya, zaka fara tunanin cewa dan kabila ko kuma dan yanki kaza ne.