Hasashen yadda za ta kaya a zagayen kungiyoyi 16 na gasar zakarun Turai
Shirin Duniyar wasanni tare da Khamis Saleh ya mayar da hankali kan wasannin zagayen kungiyoyi 16 na gasar cin kofin zakarun Turai da za a faro cikin makon nan. Ayi saurare lafiya.