Hukumar CAF ta dage haramcin da ta yi na soke wasanni a filin wasa na Olembe
Hukumar kwallon kafar Afrika ta sanar da dage haramci da ta yi na soke wasanni a filin wasa na Olembe biyo bayan mutuwar mutane 8 da aka samu ranar litinin 24 ga watan janairu 2022.