Hukumomin Najeriya sun amince da shirin amfani da fasahar sadarwa ta 5G
Bayan da Najeriya ta amince da shirin amfani da fasahar sadarwar 5G ma'aikatar sadarwa ta yi gwanjon lasisin ga kamfanonin sadarwa a kasar, kamar yadda za ku ji a cikin shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' tare da Bashir Ibrahim Idris.