Hukumomin Najeriya sun yi gargadi game da yuwuwar ambaliya a sassan kasar
Masana harkar Inshora sun bukaci ‘yan Najeriya da cewa ka da su yi wasa da gargadin da masana suka yi dangane yiyuwar saukar ruwan sama a gaggauce tare da samun ambaliya a wasu sassan kasar.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare