Ilimi Hasken Rayuwa - Tasirin sabbin fasahohin zamani ga bangaren sadarwa
Shirin Ilimi hasken Rayuwa tare da Bashir Ibrahim Idris a wannan makon ya tabo yadda ci gaban zamani ke saukaka rayuwar bil adama musamman ta fuskar fasaha ta hanyar samar da shafukan sada zumunta da kuma yada labarai.