Illar cin abinci marar sinadaran gina jiki ga lafiyar dan adam
Shirin Lafiya jari ce na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan illar cin abinci marasa gina jiki da mutane suka dogara da shi a wannan zamani, nau'ikan abincin da ke haddasa cutuka masu alaka da zuciya ko koda ko kuma haddasa hawan jini. Ayi saurare Lafiya.